Dadin Kowa Episode 66

27 Apr 2016 45:56 40
82,777
278 45

ALJANI YA TAKA WUTA .
Da sanyin safiya mutanen garin Dadin kowa sun wari gari da fargaba bayan wani mummunan lamari ya faru a makotansu. Yayin da tashin hankalin Furera ya fi na kowa ganin Maigidanta Sallau na kokarin haukacewa tun sa’ar da wani Dan Garuwa yayi masa hadin kwaya. Alawiyya tayi yunkurin komawa wajen Zubby domin ci gaba da aiki, sai dai burinta bai cika ba domin Zubby tayi mata korar kare. Shin me yayi zafi haka ?

Related of "Dadin Kowa Episode 66"

Behind the Eyes | 24 小時熱門遊戲 | Marvels Cloak and Dagger S01E01 WEB x264-TBS[ettv] 17 minutes --> Behind the Eyes | 24 小時熱門遊戲 | Marvels Cloak and Dagger S01E01 WEB x264-TBS[ettv] 17 minutes